RARARA mai N1,000 Ya Kalubalanci Mutane Har wa'anda Suka bashi N1,000.

 Fitaccen mawaqinnan Adamu Dauda Kahutu Wanda akafi Sani da RARARA, ya kalubalanci Al'umma, Musamman masu cewa BUHARI da Gwamnatinsa basu tsinanawa kasannan da komaiba. 

Yayi bayanai akan abubuwa kamar haka:

• Karin kudin mai. 

• Karin kudin Lantarki {NEPA} Da dai sauran su. 

Saurareshi a videon KASA down👇👇👇


Ka biyomu da cigaba da sauran jawaban RARARA 

Post a Comment

0 Comments